Jibrin Isah

Jibrin Isah
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Kogi East
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2019 - ga Yuni, 2023
District: Kogi East
Rayuwa
Cikakken suna Jibrin Isah
Haihuwa Jihar Kogi, 28 ga Faburairu, 1960 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Jami'ar Lagos
Jami'ar Ibadan
Jami'ar Najeriya, Nsukka
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Ma'aikacin banki
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Jibrin Isah (an haife shi a ranar 28 ga watan Fabrairu shekara ta 1960) Dan siyasa Nijeriya ne, kuma Ma'aikacin banki, shi ne Sanata mai wakiltar Kogi Gabas, Sanata District of Jihar Kogi a 9th majalisar dokokin .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy